Jump to content

Luke Fleurs

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Luke Fleurs
Rayuwa
Haihuwa Cape Town, 3 ga Maris, 2000
Mutuwa Johannesburg, 3 ga Afirilu, 2024
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Littafi akan luke fleurs

Luke Donn Fleurs (an haife shi ranar 3 ga watan Maris, 2000 - 3 ga Afirilu, 2024). ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya a ƙungiyar SuperSport United ta Afirka ta Kudu ta Premier Division.[1]

Aikin kulob/Ƙungiya

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Fleurs a Cape Town.[2] Ya fito daga Mitchells Plain amma ya koma Fish Hoek bayan ya sanya hannu a makarantar Ubuntu Cape Town a 2013, yana da shekaru 13.[3] Ya fara buga wasansa na farko na National First Division yana da shekara 17, kuma ya buga wasanni 18 a gasar kwallon kafa ta farko. [4]

Ya rattaba hannu a kungiyar SuperSport United ta Afirka ta Kudu kan yarjejeniyar dogon lokaci a lokacin bazara 2018.[5]

Ayyukan kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ya wakilci Afirka ta Kudu a matakin kasa da shekaru 20.[6]

  1. Mtuta, Lukhanyo (14 October 2021). "Bafana Bafana defender Luke Fleurs". Kick Off. Retrieved 16 December 2021.
  2. "Luke Fleurs, destined for Bafana?". 31 August 2018. Retrieved 21 December 2020.
  3. "SuperSport United sign young defender Luke Fleurs Goal.com" www.goal.com Retrieved 21 December 2020.
  4. Luke Fleurs at Soccerway
  5. Luke Fleurs at Soccerway. Retrieved 21 December 2020.
  6. "FIFA U-20 World Cup 2019-News -Luke Fleurs: I'm ready for any future Messi or Ronaldo-FIFA.com". www.fifa.com Archived from the original on 1 April 2019. Retrieved 21 December 2020.